Latest
Kwanaki biyar bayan umarnin da gwamnatin tarayya ta bada na hana kai man fetur garuruwa masu kilomita 20 kusa da iyakokin kasar nan, mazauna garuruwan kusa da iyakokin kasar nan irinsu jihohin Ogun, Legas, Adamawa, Katsina da Soko
A ranar Litinin ne hukumar 'yan sandan jihar Katsina ta sanar da cafke wani da take zargi da fashi da makami mai shekaru 35. Hukumar ta cafke Usman dan unguwar Kwari, yankin badawa na jihar Kano. An cafke Usman ne a titin IBB a ga
Jami'an tsaroa kasar saudiyya sun cafke wani mutum da ya sokawa 'yan wasan rawa guda uku wuka yayin da suke baje kolin nishadinsu. An bayyana cewa, 'yan rawar sun samu rauni a harin da ya auku a dandalin casu a ake gudanarwa a Riy
Musulunci ne addinin da yafi kowanne addini yaduwa a doron kasa, wannan ba sabon abu bane. Tun bayan saukar da Al-Qur'ani, shine ya kasance abinda ke taimako tare da nuna hanya ga al'ummar Musulmai...
Sarkin Bakundi, Alhaji Muhammad Misa Gidado ne ya nadawa Mista Bala Kona sarautar Garkuwan Bakundi a fadarsa da ke hedkwatan masarautar Bakundi kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A cikin jawabin da ya yi bayan nadin sarautar, sab
Wani matashi dan shekara 28 Babatunde Damilare ya kashe wata mata dake harkar karuwanci a jahar Legas sakamakon takaddama data barke a tsakaninsu kan kudin ta da ya kekashe kasa ya ki biyanta
Yayin addu'ar dawwamammen zaman lafiya a Barno da sauran bangarorin kasar nan, basaraken yayi kira da ayi watsi da banbancin addinin, kabila, al'adu da siyasa don kawo zaman lafiya. Hakazalika, ta bangare bikin murnar maulidin ann
Uwargidar Najeriya Aisha Buhari ta tara Malamai sun yi wa Najeriya addu’o’in musamman. Hajiya Buhari ta yi wa Maza huduba su yi koyi da Annabi a Ranar Mauludi.
Fitaccen attajirin Duniya, Aliko Dangote ya bayyana cewa yawancin mutane basu iya taimaka ma talakawa saboda kyashi, amma basu san cewa yawan abin da kake bayarwa, yawan Albarkar da Allah zai maka ba.
Masu zafi
Samu kari