Latest
Wasu bata gari sun kaiwa gwamnan jihar Osun, Adegboyega Oyetola da wasu mukarrabansa hari a sa’o’in farko na ranar Laraba a yayin taron fara murnar sabuwar shekara a gidan gwamnatin jihar dake Osogbo. Wannan taron da aka fara a fi
Sashin kula da labarkatun man fetur na DPR ya rufe gidajen mai 10 da na iskar gas guda 4 a jihar Kaduna sakamakon laifuka daban-daban. Shugaban DPR ba yankin Arewa maso yamma, Isa Tafida ya sanar da manema labarai hakan yayin wan
Wata mata 'yar asalin kasar Zimbabwe da mahaifiyarta sun rasa ransu bayan da suka sha wani tsumi da fasto ya basu. Sithandazile Nyathi mai shekaru 30 a duniya tare da mahaifiyarta Thokozani Ncube mai shekaru 51 sun rasu ne bayan..
Wani hoton Fafaroma Francis yana buge hannun wata mata da ta makalkale shi don kauna ya jawo cece-kuce a kafofin sada zumuntar zamani a kan saurin daukar matakinsa. Francis ya gaisa da yara kafin ya tsallaka zuwa ginin Waliyyi Pet
A jiya ne ranar 31 ga watan Disamba 2019, Aduku ya rigamu gidan gaskiya. Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya mika kambun girmamawa ga Aduku wanda rundunar sojin Najeriya ta bashi idan ba zamu manta ba.
Son a sani ya sa Madonna Louise Ciccone ta gana da Uban sabon Saurayinta, Ahlamalik Williams. Madonna ta girmi Abokin soyayyarta da shekaru kusan 40.
Babban hafsan rundunar Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya kai ziyara ga dakarun rundunar Sojin Najeriya dake bakin daga suna fafatawa da yan ta’addan kungiyar Boko Haram.
Bikin murnar zagayowar sabuwar shekarar alama ce ta shiga sabuwar shekarar miladiyya kuma mutane da yawa na taya juna murnar shiga wannan sabuwar shekarar.. Malamai da yawa kan bayyana cewa babu kyau kuma addinin musulunci bai ami
A jiya Tukur Y. Buratai ya yi wa Sojojin Najeriya wani babban alkawari a 2020. Laftanan Janar Tukur Yusuf Buratai ya fadawa Sojojin su yi kokarin ganin cewa Boko Haram ba su sake dawowa ba.
Masu zafi
Samu kari