Latest
Gwamna AMinu Bello Masari na jihar katsina ya bada umarnin rufe wani gidan maganin gargajiya da ke Tashar Wali a karamar hukumar Dutsi ta jihar Katsina. Gwamnan ya bada umarnin ne bayan wata ziyarar ba-zata da ya kai cibiyar a yay
A ranar Juma’a, Amurka ta nuna rashin amincewarta da shirin baiwa gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, kudi $110m na kudin satan da Abacha ya boye a kasar waje.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi ya tabbatarwa da ‘yan Najeriya cewa za a fuskanci yaki da Boko Haram babu kama hannun yaro a cikin makonni kadan samu zuwa. A takardar da mai bada shawara a kan yada labarai, Garba Sh
Shugaban kungiyar masu shirya finafinai ta kasa (MOPPAN), Dakta Ahmad Muhammad Sarari, ya bukaci daukacin yan masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, da su tashi tsaye su dukufa wajen yin addu’a kan Allah ya ceto masana
Wasu daga cikin sanatoci a majalisar dokokin tarayya sun yi Allah-wadai tare da nuna rashin amincewar su da kudirin da wani sanata ya gabatar, inda ya nemi a kafa hukumar saisaita rayuwar tubabbun yan ta’addan Boko Haram.
Jastis Abdulazeez Anka ne ya yanke wa mutanen hudu, da suka hada da mace guda daya, hukuncin bayan hukumar ICPC mai yaki da cin hanci da rasha wa ta gurfanar da su. Alkalin ya bayyana cewa zasu shafe shekaru 10 a gidan yari a kan
Kotun kolin Najeriya ta alanta ranar Laraba matsayin ranar sauraron korafin jam’iyyar All Progressives Congress APC ind ata bukaci sake duba shari’ar zaben gwamnan jihar Bayelsa da ta yanke ranar 13 ga Febrairu, 2020.
Wani bincike da aka gudanar ya zakulo shahararren mawakin nan na Kannywood da bukukuwa, Mallam Nazifi Asnanic daga cikin fitattun mutane 10 a jahar Kano.
Gwamantin jihar Kano ta ce Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar 'ya jahilci yadda ake gudanar da shari'a' saboda neman cewa kotun koli ta sake bibiyar hukuncin da ta zartar na tabbatar da nasarar Abdullahi Ganduje a matsayin
Masu zafi
Samu kari