Latest
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gwamnatin jihar Kano ta tsige mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, .
Cutar Covid-19 ya jefa duniya cikin hali na rudani. Inda mutane sama da 102,000 suka kamu da cutar sannan yawan mutane da ke mutuwa suna karuwa, hakan ya sanya mutane a fadin duniya suna kokarin kare kawunansu da iyalansu.
Ministan lafiya, Osagie Ehanire, ya sanar da samun wani mutum na biyu da ke dauke da cutar coronavirus a Najeriya. An ruwaito cewa mutumin ya yi hulda da dan kasar Italiya da ya shigo da cutar coronavirus Najeriya.
Bayan alaka ta shekara da shekaru tsakanin kasar Rasha da Saudiyya kan farashin man fetur a kasuwar duniya, an samu sabani kuma hakan ya shafi dukkan sauran kasashe masu arzikin man fetur.
Rigimar APC ta sa wasu Gwamnonin da ke goyon-bayan Oshiomhole su na neman hanyar ganin Buhari yau domin su hana a tunbuke Shugaban APC.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jahar Lagas ta kama wasu mutane uku da ake zargi da cire kan wani mutum daga wani makabarta domin yin asiri dashi.
An gudanar da addu’o’i na musamman domin neman Allah madaukakin Sarki ya kawo agaji bisa matsalolin tsaro da suka addabi yankunan jahar Katsina, da ma kasa Najeriya gaba daya.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Yakasai dake cikin karamar hukumar Kurfi ta jahar Katsina, inda suka yi awon gaba da mutane uku a daren Lahadi, 8 ga watan Maris.
Wani daga cikin manyan APC ya ce shi ne Shugaba, domin har gobe Oshiomhole bai dawo ba. Yanzu dai rigimar cikin gidan APC ta rincabe.
Masu zafi
Samu kari