Latest
Daga cikin matakan kare al’umma daga kamuwa da yada annobar coronavirus, gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da hana tarukan addini da manyan tarurruka a jahar.
Fitaccen dan dambe na duniya Mike Tyson ya bayyana cewa a shirye yake mutuwa ta zo ta dauke shi, saboda rayuwa a wannan lokacin tayi wahala sosai, ya bayyana...
Wata tsohuwa mai shekara 103 a kasar Iran ta warke bayan ta kamu da sabuwar cutar coronavirus, duk da hujjar da ya nuna cewa tsofaffi sun fi kasancewa a hatsari
A cikin makon nan mafiya yawancin masu bibiyar shafukan sada zumunta na 'yan fim da na labarai da sauran su kama daga Facebook, Instagram zuwa ga Whatsapp...
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci kuma tsohon Shugaban hukumar Hisbah ta jahar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya yi martani a kan barkewar cutar corona.
Ofishin hukunta jama’a a kasar Saudiya ya bayar da umurnin kama wasu mutane biyu da suka bayyana a wani bidiyo inda suke dirkan maganin kashe kwayoyin cuta.
Hukumomi a asibitin FMC dake Keffi, jihar Nasarawa sun killace mutane biyar yan gida daya da ake zargin sun kamu da cutar Coronavirus da ta addabi kasashen duni
Masarautar Saudiyya ta hana shiga Masallatai biyu masu daraja na Makkah da Madina, fari daga ranar Juma'a, 20 ga Maris ga masu khamsu-Salawati cikin matakan
Wani shaida mai suna Sajan Jamilu Tanimu da ke aiki da ofishin ‘yan sanda a Zaria, ya labarta yadda takalman da aka bari a wajen da aka yi fasi da makami suka t
Masu zafi
Samu kari