Latest
Mun samu labari yanzu cewa Gwamnan Kaduna ya shiga sahun wanda su ka kamu da COVID-19.Mai girma Gwamnan Jihar Kaduna ya shaidawa Duniya wannan ba da dadewa ba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce za ta gurfanar da wasu malaman addinin Musulunci biyu a jihar bayan sun ja sallar jam'i. Hakan kuwa ya ci karo da dokar ma'aikatar
Kamar yadda Adesina ya wallafa a shafinsa na Twitter, ya ce: "Masu shirya labaran bogi a yanar gizo sun bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta kowanne dan Najeriy
Gwamnatin jihar Plateau a ranar Asabar ta gargadi shugaban kungiyar Jamma’atu Izalatil Bid’a Waikamatis Sunnah, Sheik Sani Yahaya Jingir, kan take dokar gwamna
Gwamnatin jihar Gombe ta dakatar da biyan sabon karancin albashin N30,000 da za ta fara bayan amincewa da tayi a farko. Gwamnatin jihar ta ce za ta biya N18,000
Cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta kara tabbatar da sabbin mutane takwas da suka kamu ta kwayar cutar Covid-19 da aka fi sani da corona
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da aikin feshi na musamman a cikin hanyoyin kariyar shigar COVID-19 jihar Kano. A takardar da sakataren
Wasu da ake tunanin 'yan bindiga ne sun sace Ango da abokanansa guda biyar akan hanyar Wukari-Ibi dake jihar Taraba a jiya Juma'a da yamma, mutanen yankin sun..
Kungiyar likitoci ta kasar Italiya sun tabbatar da mutuwar likitoci 51 da suka mutu baki daya bayan sun kamu da cutar Coronavirus. Likitocin sun mutu ne...
Masu zafi
Samu kari