Latest
Kwamishinan al’amuran cikin gida da tsaro na jahar Kaduna, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka a ranar Laraba, inda yace gwamnatin ta dage dokar ne domin baiwa jam
Gwamnatin jihar Kaduna ta samar da kayayyakin abinci na naira miliyan 500 don rabawa ga masu tsananin bukata a jihar. Kamar yadda gwamnatin ta bayyana, hakan za
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar tilasta wa dukkanin yan Najeriya amfani da takunkumin rufe fuska domin hana yaduwar cutar COVID-19, wanda ke ci gaba da hawa.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar biyan kudi N20,000 ga wadanda ta siffanta matsayin yan Najeriya mafi fama da talauci 5000 a kowace jiha. Ministar walwal, manajin
Kamfanonin samar da wutan lantarkin Najeriya GenCos, sun yi alkawarin tabbatar da cewa ana cigaba da samun isasshen wuta a kasar wannan lokacin na zama a gida.
Mun ji cew ana fama da karancin na’ura a tsakiyar annobar cutar COVID19. A kaf asibitocin Nasarawa da jihar Kebbi babu na’urar da ke taimakawa numfashi ko daya.
Sanarwar ta bayyana cewa hukumar kasar Saudiyya ta mayarwa da duk wanda ya biya bizar Umrah kudadensu. Dangane da wadanda dokar hana shige da fice ta ritsa da
Rahoto daga Hukumar hana yaduwar cututtuka (NCDC) ya nuna cewa an samu karin mutane 12 da suka kamu da cutar covid-19 da aka fi sani da coronavirus a kasar.
Seyi Makinde, gwamnan jahar Oyo, ya yi karin haske game da lamarin da ya alakanta shi da inda yake fadin cewa yana kokwanto a kan ko da gaske akwai coronavirus.
Masu zafi
Samu kari