Latest
Ya kara da cewa a lokacin da suke gudanar da wannan aikin,jami'an karamar hukumar za su rika zuwa suna duba su domin tabbatar da cewa sun sun yi aikin da kyau.
Kamar yadda jaridar HumAngle ta wallafa, ta kwatanta rahoton da ke yawo a yanar gizo a kan sashen Abubakar Shekau na Boko Haram na tallafin Euro miliyan 5 duk n
Sama da 'yan bindiga 200 dauke da miyagun makamai da suka hada da bindigogi kirar AK 47 suka kai hari kauyuka 6 na karamar hukumar Batsari da ke jihar Katsina.
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC) ta tabbatar da cewa, an samu sabbin masu dauke da cutar korona 386 a Najeriya a ranar Juma'a, 8 ga watan Mayun 2020
Gwamnatin Legas ta sanar da sallamar mutane 42 daga cibiyar killacewa masu jinya bayan gwaji biyu daban-daban sun nuna cewa sun samu waraka daga cutar korona.
Sabbin mutum 13 ne aka tabbatar suna dauke da cutar korona ajihar Nasarawa da ke arewacin Najeriya. Tara daga cikin matafiya ne daga jihohin Legas da Kano.
Cikin wani yanayi na bazata, a ranar Juma'a 8 ga watan Mayun 2020, kotun koli ta soke hukuncin da aka yankewa tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu.
Aminu Mohammed, tsohon shugaban kungiyar likitoci (NMA), reshen jihar Kano ne ya bayyana hakan yayin hira da aka yi da shi a shirin gidan rediyo a ranar Jumaa.
Kiraye-kiraye sun fara yawa game da bukatar a janye dokar dākatar da sallar Jumu’ah da sallolin farilla cikin jam’i saboda ba da dama da gwamnatoci suka yi.
Masu zafi
Samu kari