Latest
Majalisar Malamai a Kaduna ta roki Gwamna Nasir El-Rufai ya sassauta takunkumin kulle yi kira ga musulmai su tsaya tsayin-daka da addu’o’i a lokacin Ramadan.
A cikin sanarwar da rundunar soji ta wallafa a shafinta na tuwita, ta bayyana cewa ta samu nasarar kama mambobin kungiyar 'yan ta'adda mai suna 'Bassa'. An kama
A jiya ne Shugaban kasa ya sabunta wa’adin Akabueze a matsayin Darektan kasafi. Ma’aikatar kasafin kudi ta tabbatar da cewa an sabunta wa’adin Darekta Janar.
Tsohon aminin shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce shawara aka baiwa tsohon shugaban kasan mulkin soja, Sani Abacha, ya boye makudan kudade a waje.
Tsohon gwamna Sanata Theodore Orji ya batar da N38.8 a lokacin da ya ke gwamnan Jihar Abia na shekara 8 har 2015. Sanata Orji ya fasa kwai gaban Hukumar EFCC.
A jiya Asabar ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa Sanata Masi Binta Garba ta’aziyyar mutuwar Mahaifinta wanda ya yi masa direba a gidan soja a baya.
Sakataren gwamnatin jihar Katsina (SSG), Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Asabar. Ya bayyana cewa gwamnati ta yanke s
Rahoton, wanda ya fito daga hedikwatar ofireshon Lafiya Dole ya bayyana cewa mayakan sun fuskanci tirjiya da mayar da martani daga dakarun soji tare da kashe da
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 176 da suka fito daga jihohin Najeriya
Masu zafi
Samu kari