Latest
Daga ma'aikatar ne aka dauki magnar zuwa wata kotun matsalolin iyali da ke Akure, inda aka gayyato Malam Lateef da iyayen yarinyar domin tuhumarsu da saba dokar
Malam Bello yabo dan asalin jihar Sokoto ya shiga hannun jami'an tsaro tun bayan bazauwar bidiyon da ya caccaki gwamnan Kaduna a kan hana sallar Idi da yayi.
A yau Juma'a, 22 ga watan Mayun 2020, alkalumman hukumar yaki da cutuka masu yaduwa (NCDC) sun bayyana cewa an samu karin mutum 245 masu dauke da kwayar cutar k
A hirar da gidan talabijin Legit.ng ya yi da wasu mabiya Shi'a a jihar Bauchi, sun bayyana cewa ana yaudarar 'yan Najeriya tare da siyasantar da batun ganin wat
Gidan Talabijin na Channels ta ruwaito na cewa lokaci yayi da Amurka za ta fara sassauta dokar hana shige da fice da na hana tarukan jama’a saboda Coronavirus.
Gobe, Asabar, ta ke Sallah a kasar Nijar kamar yadda majalisar malaman kasar ta fitar da sanarwa a yammacin ranar Juma'a bayan ganin wata a wasu garuruwa biyar
Sanusi Danmusa, shugaban gidan gyaran halin, a ranar Jumaa ya ce an ki karbar sabon fursunan ne saboda kare wadanda ke gidan gyaran halin daga kamu da COVID-19.
El-Rufa'i ya jagoranci jami'an gwamnatin ne zuwa kan iyakar jihar Kano da Kaduna domin tabbatar da cewa matafiya daga Kano ba su shiga yankin jihar Kaduna ba. A
Shugaban kasar da ya bayyana hakan a dandalin sada zumunta na Twitter a ranar Jumaa ya kara da cewa gwamnatinsa "za ta cigaba da yin duk mai yiwuwa domin karfaf
Masu zafi
Samu kari