Latest
Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun hadimi na musamman mai kula da hulda da al'umma, Zailani Bappa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a karamar sallar bana, shi da iyalinsa za su gudanar da sallar Idinsu ne a gida kamar yadda Garba shehu ya bayyana.
Darakta janar din hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa, Chikwe Ihekweazu, ya sanar da hakan a yayin jawabi ga kwamitin yaki da annobar korona ta shugaban kasa.
Dino Melaye ya ce ba zai saida motocinsa ba, addu’a ma ya ke yi ya samu kudin karo su, duk da ba ya Majalisar dattawa bayan ya sha kashi a zaben Kogi ta Yamma.
Duk da cigaba da ruruwan annobar Coronavirus tare da hauhawar adadin mutanen dake kamuwa da cutar a duk rana, wasu jahohi sun sassauta doka don jama’a su huta.
Hukumar yaki da fasa kauri ta Najeriya reshen Marine a jahar Legas ta bayyana ta kama haramtattun kaya da aka shigo dasu Najeriya da darajarsu ta kai N1.06bn.
Wani jirgin saman Pakistan International Airlines wanda ya taso daga Lahore ya rikito a filin jiragen saman Karachi, a cewar hukumar kula da jiragen saman kasar
Ministan sadarwa na kasa Dr Isa Ali Ibrahim Pantami, ya yaba wa wasu gwamnonin kasar da suka karbi sabon kudirin sadarwa wanda ake kira Right of Way Resolution.
Tagwayen masu suna Goodluck da Rejoice sun rasa mahaifiyarsu bayan sa'o'i uku da aka haifesu. Halin da jariran ke ciki ne ya ja hankalin wata gidauniya a Imo.
Masu zafi
Samu kari