Latest
Haka zalika Gwamna Aminu Masari ya ce gwamnatin jahar na da kimanin samfur 400 dake jiran a musu gwaji daga hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, NCDC.
Akawun majalisar, Malam Muhammad Sani Omolori ne ya bayyana haka a ranar Talata, 26 ga watan Mayu, inda yace yan majalisar za su koma aiki ne a ranar Alhamis.
A lokacin da ake zargin kwamitin rikon kwaryar NDDC da da cin kudi, an gano ‘Yan Majalisa sun tafka badakalar kwangilolin bogi a kasafin kudin shekarar 2019.
Gwamnonin PDP sun fadi ‘Dan siyasa 1 da dole ayi aiki da shi a zaben 2023. Gwamnonin Jam’iyyar PDP sun yabawa aikin tsohon Gwamnan Jigawa watau Sule Lamido.
Rahotannin sun bayyana mamacin ya fita gida ne a ranar Asabar da yamma, amma daga nan ba’a sake jin duriyarsa ba, har sai washe gari da aka tsinci gawarsa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito hakan na cikin wata sanarwa da jami’in watsa labaru na ma’aikatara, Salisu Lawal Kerau ya fitar a ranar Talata, 26 ga watan Mayu.
Shugaban kasa ya ce babu burbushin gaskiya a rahotonnin bincikar aikin Abba Kyari. Buhari ya ce babu gaskiya a batun cewa Abba Kyari ne ke rike da iko a baya.
Dapchi, babban birnin karamar hukumar Bursari ta jihar Yobe ta zama kufai bayan harin da 'yan ta'adda suka kai wa jama'ar garin. Sun koma kauyuka da daj mafi ku
Hukumar NCDC ta fitar da sanarwar samun sabbin mutane 278 da aka tabbatar da cewa sun kamu da cutar korona a fadin Najeriya a ranar Talata, 26 ga watan Mayu, 20
Masu zafi
Samu kari