Latest
Za ku ji yadda wasu Yaran Adams Oshiomhole da Godwin Obaseki su ka ja sabuwar daga ana shirin zaben gwamna a Edo, amma APC ba ta cin ma magana guda ba tukuna.
Za ku ji yadda tsige Shugaban kamfanin wuta ya hada rigima tsakanin Ministan Buhari da SGF. Sauke Shugaban TCN daga kujerarsa ya raba kan Boss da Saleh Mamman
An makon da ta gabata ne aka samu mutane masu yawa da suka kamu da cutar a kasar wadda hakan ya saka gwamnatin kasar ta saka dokar kulle a birnin Santiago.
A kalla mutum 600, wadanda suka hada da mata da kananan yara 'yan bindiga suka fatattaka a fadin jihar Katsina sannan suka samu masauki a filin kwallo da ke ATC
Bayan karbar kayan, gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarnin a jibgesu a harabar kamfanin kayan noma na jihar Kano (KASCO) wanda ke
Shugaban Kungiyar Limamai da malaman addinin musulunci ta jihar Ogun kuma babban Limamin kasar Egba, Alhaji Liadi Orunsolu ya rasu a ranar Talata 26 a Ogun.
Annobar korona ta yi karfi sosai a kasar Saudiyya idan aka kwatanta da sauran kasashen da ke makwabtaka da ita. Ma'aikatar ta ce za ta fara sassauta dokar kull
Mai magana da yawun 'yan sanda a jihar osun, Yemisi Opalola ya tabbatar da afkuwar lamarin inda ya ce wadanda ake zargin suna hannu kuma ana cigaba da bincike.
A cikin faifan bidiyon, wanda ya yi farin jini a dandalin sada zumunta, matar ta nuna gadonta a cikin dogon da ake killace ta tare da sauran ma su cutar korona.
Masu zafi
Samu kari