Latest
Taron na sirri, wanda aka yi ranar Lahadi, 31 ga watan Mayu, ya samu halartar shugaban kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC, Atiku Bagudu na jihar Kebbi, gwaman jih
Zargi ya sake sabunta a ranar Lahadin da ta gabata, yayin da Kanal Dangiwa, wani tsohon gwamnan jihar Kaduna ya ce babu adalci a nade-naden da Buhari ya ke yi.
Lauyoyin Hukumar yan sandan Najeriya sun bukaci kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin kisa kan Maryam Sanda kan laifin kisan mijinta, Bilyaminu
An samu rashin jituwa a majalisar dokokin tarayya kan amince wa da sabon kasafin kudin 2020 da ake gyara wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika gaban ta.
A makon da ta gabata ne shugaban hukumar kwastam, Kanal Hamid Ali mai ritaya ya angwance da amaryarsa. Auren Hameed Ali da Budurwa ya bar baya da kura yanzu.
Musa wanda ke taka lada a kungiyar kwallo ta Al Nassr, ya zira kyawawan kwallaye hudu a gasar cikin kofin duniya da aka buga a shekarar 2014 da kuma ta 2018.
Shi ne dalilin da ya hana shugaba Buhari fuskantar 'yan Najeriya da jawabai a ranar 29 ga watan Mayu, wadda ta kasance tsohuwar ranar dimokuradiya a kasar.
Filayen jirgin saman Najeriya sun fara maganar koma bakin aiki duk da COVID-19. Kwanan nan tashoshin jirgin Legas, Abuja, Kano da Fatakwal za su dawo aiki.
Wani saurayi mai suna Abdullahi Sani tare da budurwarsa Sarah Paul sun shiga hannu bayan kama su da laifin satar kajin wata mata har guda 64, kotu ta garkame su
Masu zafi
Samu kari