Latest
Majalisar wakilan tarayya ta amincewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, karban bashin $22.7bn daga kasar waje domin gudanar da wasu manyan ayyuka na musamman.
Zababben shugaban karamar hukumar Agbado/Oke-Odo, Dr. Augustine Arogundade ya rasu. Shugaban karamar hukumar ya rasu ne yau Talata 2 ga watan Yuni 2020 da rana.
Yan kasuwar man fetur masu zaman kansu wato IPMAN, sun bayyana cewa zasu cigaba da sayar da litan man fetur a farashin N123.5 sabanin ragin da gwamnatin tayi.
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, a ranar Talata, 2 ga watan Yuni, ta sanar da cewa adadin mutanen da cutar korona ta harba a nahiyar Afirka sun haura 150,000.
A ranar Talata, 2 ga watan Yuni, wata Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Legas, ta ba da umarnin sakin tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu, daga kurkuku.
A cewar kungiyar, kaddamar da kujerar a kasuwa zan sa hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta gudanar da sabon zabe na wanda zai wakilci Abia ta arewa a
Hukumar daidaita farashin man fetur PPPRA ce ta sanar da rage farashin man fetur cikin wasikar da ta aikewa 'yan kasuwar mai a ranar Lahadi, 31 ga Mayu, 2020.
Kazalika, shugaba Buhari ya aika sunan Jiya Kolo a matsayin wanda zai maye gurbin marigayi Daniel James Kolo, wanda aka aika sunansa a matsayin mamba a FCC daga
Ba sabon abu bane, a sha'ani na shugabanci ko siyasar duniya, samun dukiya yana da matukar muhimmanci. Musamman dai ga 'yan siyasa masu neman rike madafun iko.
Masu zafi
Samu kari