Latest
Gwamnatin tarayya (FG) ta bayar da tallafin manyan motocin kayan abinci fiye da 120 ga gwamnatin jihar Kano domin rabawa talakawa. Tallafin na daga cikin kokari
A cikin wata sanarwa da mai dauke da sa hannun Muhammad Hafiz Bayero, manajan darektan kamfanin raya kasuwannin jihar Kaduna (KMDMC), gwamnatin ta ce za a sassa
Mai Garin Batsari a Katsina ya ce babu banbanci tsakanin cutar COVID-19 da ‘Yan ta’adda. Ya ce COVID-19 ba ta kashe su ba, amma ‘Yan bindiga sun kashe daruruwa.
Faruwar hakan ta haifar da bawa hammata iska a tsakanin mabiya darikun guda biyu, lamarin da ya sa wasu Masallatan tserewa daga Masallacin. An shafe kusan sa'a
A watan Yuni, za a fito da tsofaffin ‘Yan Boko Haram a cikin Jama’a a Najeriya. Janar John Enenche ya ce tubabban ‘Yan ta’addan akalla 603 za su shigo Gari.
Dazu nan gwamnatin Najeriya ta yi ram da jirgin Ingila da ke yawo bayan an hana tashi. Jaridar The Guardian ta ce ‘jirgin kamfanin Flair Aviation na kasar UK.
A cikin karin mutane 176 da hukumar NCDC ta sanar da cewa sun sake kamuwa da cutar korona a ranar Asabar, ba a samu wanda ya kamu da cutar a Kano ba ranar Asaba
Yayinda Farfesa Ibrahim Gambari ya shiga ofis ne a makon da ya gabata, Gwamnonin kasar nan sun yi alkawarin ba sabon Hadimin Shugaba Buhari hadin-kai a ofis.
Majalisar Malamai a Kaduna ta roki Gwamna Nasir El-Rufai ya sassauta takunkumin kulle yi kira ga musulmai su tsaya tsayin-daka da addu’o’i a lokacin Ramadan.
Masu zafi
Samu kari