Latest
Jami'an rundunar 'yan sanda sun shiga neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya ci zarafin matarsa a ranar Asabar, 16 ga watan Mayu, bisa zargin ta na cin aman
SERAP ta roki Buhari ya hana ‘Yan siyasa kashe kudi kan motoci kamar yadda Namibiya ta yi.SERAP ta na so ayi amfani da wannan kudi wajen biyan ma’aikata albashi
Yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram na kan kai hari garin Daphi, dake karamar hukumar Tarmuwa ta jihar Yobe. An fara harin ne karfe 7 na Magariban nan.
Mun kawo maku wani labari mai ratsa jiki na wani Matashi da ya rasa Masoyiyarsa kwatsam kwanaki da yin aure.Watanni kadan da yin auren soyayya, matar ta mutu.
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa al’ummar jahar Kano daman gudanar da sallolin Juma’a tare da sallar Idin kamar yadda Malamai suka roka.
Duk da cewa dukkan Musulmi sun yi amanna cewa ana riskar daren Lailatul Qadr ne a kwanaki 10 na karshen azumin Ramadan, babu wata rana takamaimai da aka bayyana
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka ya shiga ganawar sirri da tsohon ministan tsaron Najeriya, Janar Theophilus Danjuma a fadar Aso VIlla, birnin tarayya Abuja.
Yayin ganawarta da manema labarai bayan an sallameta, matar ta kafe a kan cewa damafara kawai ake yi da sunan cutar a Najeriya, saboda har yanzu ba ta ga sakama
Boss ya bayyana haka ne yayin da taron manema labaru da kwamitin ke shirya duk rana a Abuja don sanar da yan Najeriya halin da ake ciki game da aikin da take yi
Masu zafi
Samu kari