Latest
Dazu nan aka datse iyakokin Kano, ya cafke dinbin Matafiya daga Jihar Kaduna. Mun kuma ji cewa Osinbajo ya jagoranci wani taron NEC da ba a taba yin irinsa ba.
Baya ga masarautar ta Zazzau, an dakatar da shagulgulan Sallah a wurare da dama a arewacin Nigeria saboda yadda ake fargabar yaduwar cutar annobar ta korona.
Kungiyar Ma'aikatan Wutar Lantarki ta Kasa (NUEE) ta yi kira ga Ministan Wutar, Ministan Wutar Lantarki Mamman Saleh, da ya gaggauta yin murabus daga mukaminsa.
Allah ya yi wa shahararren dan kasuwar jihar Katsina, Alhaji Danmarke rasuwa. Sanannen dan kasuwa kuma dan siyasan ya rasu ne a ranar Laraba, 20 ga watan Mayu.
Yayin mika kayayakin ga FCTA, wakilin iyalan Abdullahi Umaru Yar’adua, ya yaba da jajircewa da sadaukar da kai da ma'aikatan lafiya ke yi wurin dakile cutar.
Yanzu nan mu ke jin cewa Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranakun hutun karamar Sallar bana. Mista Ogbeni Rauf Aregbesola, ya yi jawabi a madadin shugaban kasa.
A cikin tsakar makon nan ne Shehu Sani ya bayyana kasar da ‘Yan Majalisar Tarayya su ke sato dokoki. Sani ya ce ‘yan Majalisa kan dauko dokoki daga Singafo.
A bidiyon, an ga dan sandan na kin karbar cin hanci ko kuma kudin goro wanda direbobi suka saba bai wa 'yan sandan kan hanya. Ya ja kunnen direban tkan haka.
Musayar yawu ta yi zafi gami da nuna yatsa a tsakanin kasar Amurka da China, dangane da surkullen da suka mamaye yanayin da ya haddasa bullar cutar korona.
Masu zafi
Samu kari