Latest
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari, ta ce nan ba jimawa za ta mayar da akalar yaki da cutar korona a hannun gwamnatocin jihohi.
Fitaccen shehin Malamin darikar tijjaniyyah, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya shawarci gwamnonin yanki Arewacin Najeriya da su daina tsangwamar tsarin almajiranci.
Gwamnatin jihar Benue ta amince da sake bude cocina da masallatai domin gudanar da harkokin bauta watanni biyu bayan rufewa sakamakon barkewar annobar Corona.
Adadin mutanen da aka tabbatar cewa cutar korona ta harba a duk fadin Najeriya sun kai 7, 016 kamar yadda alkaluma suka nuna a ranar Alhamis, 21 ga watan Mayu.
A ranar Alhamis ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za a sake tura tawagar kwararru jihar Kogi don tabbatar da cewa an samar da abubuwan da jihar ke bukata.
Wani sanannen mai hada magani, Dahiri Wali, ya rasu yana da shekaru 85 a duniya. Wata majiya daga iyalansa mai suna Salahudeen Wali, ya sanar da mutuwarsa.
Hakan na cikin wata sanarwa ne mai dauke da saka hannun mai magana da yawun rundunar 'yan sandan jihar Legas, DSP Bala Elkana, da ya fitar a ranar Alhamis.
An samu karin mutum 18 da suka kamu da cutar a jihar a ranar 21 ga watan Mayu. 14 daga cikinsu sun fito ne daga karamar hukumar Kaduna ta Arewa, 2 daga Zaria.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 339 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari