Latest
Dubban jama'a ne suka samu halartar sallar Juma'a a birnin kano da kewaye bayan makonni kusan biyar da aka yi da rufe wuraren bauta a jihar sakamakon korona.
Wannan rahoto yana kunshe ne cikin wata sanarawa da babban jami'in hulda da al'umma na Hukumar NECO, Azeez Sani, ya fitar a ranar Juma'a, 22 ga watan Mayu.
Wani magidanci mai shekaru 30 a duniya ya rufe al'aurar matarsa da sufa gulu ya shiga hannun jami'an tsaro bayan kwanaki kadan da aka bazama nemansa ido rufe.
Ya kara da cewa ma'aikatar tana aiki tare da sauran hukumomin da abin ya shafa don ganin an tabbatar dalibai ba za su fuskanci wata matsala ba idan an bude.
Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun hadimi na musamman mai kula da hulda da al'umma, Zailani Bappa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a karamar sallar bana, shi da iyalinsa za su gudanar da sallar Idinsu ne a gida kamar yadda Garba shehu ya bayyana.
Darakta janar din hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa, Chikwe Ihekweazu, ya sanar da hakan a yayin jawabi ga kwamitin yaki da annobar korona ta shugaban kasa.
Dino Melaye ya ce ba zai saida motocinsa ba, addu’a ma ya ke yi ya samu kudin karo su, duk da ba ya Majalisar dattawa bayan ya sha kashi a zaben Kogi ta Yamma.
Duk da cigaba da ruruwan annobar Coronavirus tare da hauhawar adadin mutanen dake kamuwa da cutar a duk rana, wasu jahohi sun sassauta doka don jama’a su huta.
Masu zafi
Samu kari