Latest
Gobe, Asabar, ta ke Sallah a kasar Nijar kamar yadda majalisar malaman kasar ta fitar da sanarwa a yammacin ranar Juma'a bayan ganin wata a wasu garuruwa biyar
Sanusi Danmusa, shugaban gidan gyaran halin, a ranar Jumaa ya ce an ki karbar sabon fursunan ne saboda kare wadanda ke gidan gyaran halin daga kamu da COVID-19.
El-Rufa'i ya jagoranci jami'an gwamnatin ne zuwa kan iyakar jihar Kano da Kaduna domin tabbatar da cewa matafiya daga Kano ba su shiga yankin jihar Kaduna ba. A
Shugaban kasar da ya bayyana hakan a dandalin sada zumunta na Twitter a ranar Jumaa ya kara da cewa gwamnatinsa "za ta cigaba da yin duk mai yiwuwa domin karfaf
Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa Sanata Kabiru Gaya mai wakiltan mazabar Kano ta kudu a majalisar dattawan tarayya bisa rasuwar uwargidarsa, Hajita Halima.
Engineer Muazu Magaji, tsohon kwamishinan Ayyuka na jihar Kano da Gwamna Umar Abdullahi Ganduje ya tsige daga mukaminsa ya warke daga korona kuma an sallame shi
Sanannen mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya ce Arewacin Najeriya ba a daukar mutane irinsu da muhimmanci. Ana daukar mawaka da 'yan fim a mutanen banza ne kawai.
Gwamnatin kasar Saudi Arabia ta bayyana cewa sai ranar Lahadi za a gudanar da sallar Idin karamar sallah. Ta sanar da hakan ne bayan rashin ganin jinjirin watan
Dubban jama'a ne suka samu halartar sallar Juma'a a birnin kano da kewaye bayan makonni kusan biyar da aka yi da rufe wuraren bauta a jihar sakamakon korona.
Masu zafi
Samu kari