Latest
Lamarin ya faru ne a ranar Juma’ar a yayin da yan bindigan suka yi ma yan bangan kwantan bauna a kauyen da bai wuce nisan kilomita 4 zuwa kauyen Buruku ba.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 12:01 na safiyar ranar Litinin, 04 ga watan Mayu, 2020. A cikin sanarwar da NCDC ta saba
An sake gano masu COVID-19 cikin Almajiran da su ka dawo daga Kano. Har da wani karamin yaro ‘dan shekara 4 ya kamu da COVID-19 daga wani da ya dawo daga Legas
Gwamnan jihar Zamfara ta ce babu batun rage albashi, sai dai ma ta amince da a fara raba wa ma’aikatan jihar Naira Miliyan 470 a matsayin tallafin kudin abinci.
A yau Lahadi ne Kwamitin Shugaban kasa ya bayyana abin da ya ke kashe mutanen jihar Kano. Wani shugaba na kwamitin PTF ya ce cutar Coronavirus ce ta ke ta’adi.
Gwamnan Ribas Wike ya cezai shigar da Gwamnatin Tarayya a gaban Alkali. Hakan na nufin za a sake gwabzawa tsakanin Wike da Gwamnati bayan ya kai Gwamnati kotu.
Har wasu manyan hadiman shugaban kasa aka hana shiga Villa bayan sun dawo daga jana'izar marigayi Abba Kyari, tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa.
Sulaiman ne majinyaci na farko da ya rasu sakamakon cutar covid-19 a Nasarawa tun bayan da aka gano annobar ta shiga jihar. Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi
Rahotanni su na nuna cewa Kasar Sin ta yi karya game da asalin kwayar cutar COVID-19. Bayanan sirri sun bankado yadda China ta yaudari Duniya a kan Coronavirus.
Masu zafi
Samu kari