Latest
Kimanin sati biyu da suka gabata, gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe karamar hukumar Daura biyo bayan mutuwar wani mai dauke da kwayar cutar covid-19. A w
A zahirance dai wannan magani na Covid-Organics yana dauke da sunadarin artemisia, wanda akasari ake amfani da shi domin maganin cutar zazzabin cizon sauro.
A Ranar Lahadin nan jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya fito ya ba Bankin CBN shawarar abin da za a yi wa tattalin arziki a lokacin COVID-19.
Hukumar yaki da cin hanci a rashawa (EFCC) ta shirya gurfanar da babban lauyan Najeriya kuma tsohon ministan ayyukan na musamman, Kabiru Turaki, a yau Litinin.
A yayin gabatar da dakin gwaji na tafi-da-gidanka da gidauniyar Dangote ta baiwa jihar kyauta, Ganduje yace jinkirin gwaji ne ke kawo karuwar cutar corona.
Maganin zazzabin cizon sauro mai suna Chloroquine, ya taimaka wajen warkar da masu coronavirus a jahar Bauchi. Kwamishinan lafiya na jahar ne ya bayyana hakan.
Hukumar shirya jarabawar samun gurabe a makarantun gaba da sakandari, JAMB, ta sanar da antaya zambar makudan kudi naira biliyan 7 ga asusun gwamnatin tarayya.
Duba da yadda cutar Coronavirus ke cigaba da yaduwa kamar wutar daji a Najeriya , akwai yiwuwar mutum ya dauka daga wani ba tare da ya sani ba ta mu'amala.
APC ta karbi shawarwarin tsohon mataimakin shugaban kasa amma ta karantar da Atiku Abubakar bayan da ya ba Gwamnatin Tarayya shawara kan tattalin arziki kwanaki
Masu zafi
Samu kari