Latest
Garba Shehu ya ce nadin mutanen na daga cikin kokarin gwamnatin shugaba Buhari na kawo sauyi mai amfani a yadda ake gudanar da aikin dan sanda ta hanyar samar d
Yan Najeriya sun yi ca kan mai magana da yawunsa shugaban kasa, Femi Adesina a kafafen raayi da sada zumunta kan maganar isgilin da ya yiwa wani yan Najeriya.
Najeriya ta bayyana shirin fara kwaso 'yan kasarta da suka kasa dawo gida a wasu kasashen ketare sakamakon hana zirga-zirgar da annobar korona ta yi a yanzu.
Wata kotun Najeriya da ke shari'a ta yanar gizo ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa ta hanyar rataya. An kama Olalekan da laifin kashe mahaifiyar mai gidansa.
Shahararren dan wasan gaba na kungiyar Juventus Cristiano Ronaldo ya koma kasar Italiya yayin da ake daf da dawo da ci gaban gasar Serie A nan ba da dade wa ba.
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya bawa sarakunan jihar 14 kyautar motocin alfarma da kudinsu ya kai miliyan N600 duk da talaucin
Wani Sanata ya bayyana abin kirkin da tsohon Shugaba ‘Yardua ya yi wa mutanen Kudu, ya kuma fadi abin da ya sa na zabi a ba ‘Yaradua kyautar zaman lafiya a 2010
Ministan ayyuka, Babatunde Raji Fashola ya bayyana cewa ya kwashe tsawon kwanaki 49 ba tare da ya gaisa da kowa ba domin kare kansa daga annobar Coronavirus.
Wata kotun tafi-da-gidanka a jihar Kano ta yankewa wani mutum mai matsakaicin shekaru hukuncin bulala biyar a kan laifin take dokar takaita zirga-zirga a jihar.
Masu zafi
Samu kari