Latest
Duba matakan da hukumar ta shimfida domin a bi su wajen tantance limamai da ladanai kafin a zabo su su yi sallah da kiran sallah a masallatan Makkah da Madina
Wata kungiyar masu bincike a Jami'ar Fasaha ta Akure dake jihar Ondo ta yi bincike kan muhimmancin ta'ammali da wasu 'ya'yan itatuwa masu bunkasa garkuwar jiki.
Gwamna Zulum ya nada Shehu Umar II ne a matsayin sabon Shehun Bama a ranar 4 ga watan Mayun 2020 bayan rasuwar mahaifinsa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce mutum biyu da ke dauke da cutar korona a jihar ne suka yi layar zana. Ya kuma bayyana cewar akwai yuwuwar gida suka gudu.
Dan majalisar jihar Yobe, Lawan Nguru ya kamu da cutar COVID-19, ya sanar da hakan a ranar Laraba. Ya tabbatar da cewa ya killace kansa ba kamar ake fada ba.
Wani Shehi a Kano ya na neman alfarmar kyale Bayin Allah su je sallar Juma’a. Abdallah Gadon Kaya ya na ganin idan za a iya fita kasuwa, a kyale ayi sallah.
Da ya ke tabbatar da hakan ga gidan talabijin na Channel a ranar Laraba, shugaban kungiiyar ma'aikatan lafiya ta jihar Kano, Murtala Isa Umar, ya ce wadannan ma
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-olu, ya sanar da labarin sallamar masu jinyar cutar Coronavirus 37 yau Laraba , 6 ga watan maris, 2020 a jiharsa kadai.
Shugaban karamar hukumar Hadejia ta jihar Jigawa, Alhaji Abdullahi Maikanta a ranar Laraba ya ce mace-macen da ake fuskanta a jihar bashi da alaka da COVID-19.
Masu zafi
Samu kari