Latest
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a jiya Laraba ya ce barazanar rashin tsaro da ke addabar yankin Arewa maso yamma da jihar Katsina ya matukar tsananta.
Wani mutum wanda har yanzu ba a gano sunanshi ba ya rasa ransa a ranar Laraba. Wata mota ce kirar Honda Odyssey mai lamba AAA 589 FV ta murkushe shi a kan titi.
Wasu majinyatan cutar coronavirus da ke killace a cibiyar killacewa a garin Minna, jihar Neja sun yi barazanar sallamar kansu a kan yadda ake nuna rashin kula.
Sarakuna ba su goyon bayan dawo da Almajirai jihohin da su ka fito. Sarakunan Yankin Arewa sun roki a daina gantali da Almajirai a lokacin annobar Coronavirus.
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta aike da Tawagar kwararru masu bayar da taimakon gaggawa, RRT, zuwa Kano don tallafawa gwamnatin jihar dakile yaduwar COVID-19.
Kila a gurfanar da wata Mutumiyar Garin Katsina da ta shiga Ekiti a sace. Wata matar Sojan da ta kai ziyara Jihar Ekiti ana tsakiyar kulle ta na fuskantar ukuba
Jiya mu ka ji cewa kudin litar fetur a manyan tashoshin mai ya ragu. Hukumar PMMC ta sanar da ragin N5 domin a bunkasa ciniki. Ko hakan zai sa mai ya rage kudi?
Shugaban kungiyar ma'aikatan jinya da unguwar zoma ta kasa a reshen jihar Kano, Kwamared Ibrahim Muhammad ne ya sanar da hakan a yau Laraba 6 ga watan Mayu .
Mutane 3, 000 sun kamu da Coronavirus, amma kwamitin PTF ta ce har yanzu da sauran aiki a kasa. Duk da cutar ta ci mutum 100, ba a kai ga zuwa karshen ta ba.
Masu zafi
Samu kari