Latest
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da kamuwar ma'aikatan biyu a jihar sa cutar coronavirus. Ta kara da cewa an samu karin almajirai 24 da aka dawo dasu daga Kan
Gwamna Muhammadu Badaru ya misalta mamacin a matsayin mutum mai kamala da tausayin al’umma wanda yake fifita bukatun al’umma fiye da na sa a kowanne lokaci.
Bayan rasuwar Shehun Bama, Alhaji Kyari El-Kanemi, Gwamna Babagana Zulum ya nada sabon sarki a Bama. Amma a yau Asabar, 9 ga watan Mayun 2020 an yi bikin nadin
Duba da cewa wannan harka ce ta rai, ina fata saboda kishin kasa da kaunar kiyaye lafiyar yan Najeriya za ka taimaka wa mutanen Azare da kewaye a magance wannan
Mazauna kauyen Kabrasha da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna sun bar yankin bayan tashin bam da suke zargin an jefa musu ta jirgin sama. Duk da ba a ras
Ya kara da cewa a lokacin da suke gudanar da wannan aikin,jami'an karamar hukumar za su rika zuwa suna duba su domin tabbatar da cewa sun sun yi aikin da kyau.
Kamar yadda jaridar HumAngle ta wallafa, ta kwatanta rahoton da ke yawo a yanar gizo a kan sashen Abubakar Shekau na Boko Haram na tallafin Euro miliyan 5 duk n
Sama da 'yan bindiga 200 dauke da miyagun makamai da suka hada da bindigogi kirar AK 47 suka kai hari kauyuka 6 na karamar hukumar Batsari da ke jihar Katsina.
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC) ta tabbatar da cewa, an samu sabbin masu dauke da cutar korona 386 a Najeriya a ranar Juma'a, 8 ga watan Mayun 2020
Masu zafi
Samu kari