Latest
A karshen makon nan wani tsohon ‘Dan Majalisa ya rubutawa Buhari takarda ya shaida masa annobar da ta barke a Bauchi. Ana zargin Coronavirus da kashe mutum 300.
Allah ya yi wa Dan iyan Kano, Alhaji Yusuf Bayero ya rasuwa. Kafin rasuwarsa shine hakimin karamar hukumar Dawakin Kudu a jihar ta Kano. Allah ya jikansa, Amin.
Ya ce Alhaji Panshekara ya saba dokar Hukumar sauraron korafin alumma da yaki da rashawa na jihar Kano na shekarar 2008 a yayin rabon kayan tallafin gwamnati.
A game da annobar COVID-19, Gwamnati za ta binciki lamarin Kogi da Kuros-Ribas. An kuma shawo kan halin da ake ciki a Kano kuma ana binciken sha'anin alamajirai
Mun gano ana shirin tsige Shugaban PDP saboda alakarsa da Atiku Abubakar a zaben 2019. Felix Hassan Hyat ya musanya zargin cewa ya yi wa Atiku aiki a 2019.
Iyalin Mai Martaba Muhammadu Sanusi II sun samu karuwar jaririya a kwanan nan. Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya samu karuwar Yarinya mace daga Amaryarsa
Mai magana da yawun Shugaban kasa ya wanke Hadimin Buhari da ake zargi da cin amana. Garba Shehu ya ce zargin Ajuri Ngelale da fito da jawabin bai da tushe.
Cire takunkumin kulle zai sa adadin masu Coronovirus a Kano da Legas ya karu da mutum 700, 000. Don haka aka ba Gwamnati shawarar hanyar da za a bi a Najeriya.
Hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta ce annobar cutar covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 239 a fadin Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin
Masu zafi
Samu kari