Latest
Gwamnan ya ce dole a yi wa matakan dakile yaduwar cutar korona biyayya saboda masana sun yi hasashen cewa mutane 800 zuwa 20,000 zasu iya kamuwa da kwayar cutar
Sama da jama'a 42,000 ne suka bar yankin arewacin Najeriya sakamakon harin 'yan bindiga. 'Yan gudun hijirar sun fito ne daga jihohin Katsina, Zamfara da Sokoto.
Mun kawo jerin wasu Jihohi da su ka samu fiye da Jakada guda a sababbin nade-naden da aka yi dazu. Delta, Ebonyi, da kuma Sokoto sun tashi babu ko mutum daya.
Gwamnatin jihat Sokoto ta sanar da sallamar masu fama da cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus 22 cikin 75 dake jinya a cibiyar killacewa dake Amanawa.
Shugaban kwamitin, Idris Mohammed, ya bayyana cewa an sallami mutane biyar ranar Litinin, yayin da aka kara sallamar wasu 34 ranar Talata bayan sakamakon gwajin
A ranar Talata, 12 ga watan Mayu, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tura wa majalisar dattawan Najeriya sunayen jakadu 42 da zai nada domin ta tantance su.
Allah ya yi wa Alhaji Yahaya Kwatalo, majidadin masarautar Hadejia ta jihar Jigawa, rasuwa. Sanaarwar mutuwar maji dadin na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ma
A kalla rayuka shida aka rasa bayan ruwan wutar da ya wanzu tsakanin sojoji da 'yan bindiga a wani kauyen da ke jihar Binuwai. 'Yan bindigar sun kai hari kauyen
Shugaban majalisar ya fusata da wasu daga cikin abokanan aikinsa, da suka saba wa dokokin da muhukuntan lafiya suka shar'anta na dakile yaduwar cutar korona.
Masu zafi
Samu kari