Latest
An haifi Aluko ne a watan Oktoban shekarar 1935 a gidan Apabiekun dake karamar hukumar Ilori ta yamma, Kwara, kuma babban likita ne wanda ya kafa asibitinsa.
Gwamnatin tarayya ta nuna rashin jin dadin ta a kan al'amarin bude wuraren yin bauta ballantana da gwamnatocin jihohi ba su tuntubeta ba kafin sassauta dokar.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana farin cikinsa da samun labarin lafiyar da mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Farouk Umar Farouk yake samu.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kwatanta Almajirai da dandalin cutar coronavirus saboda rashin tsafta, wurin zama da kuma rashin kula da kai.
Gwamnati jihar Kaduna a Arewacin Najeriya, ta sake sallamar karin almajirai 35 wanda a baya sakamakon gwaji ya nuna cewa su na dauke da kwayoyin cutar korona.
A da wadanda za su iso daga kasashen ketaren ana bukatar su biya kudin jirginsu ne kadai yayin da gwamnati za ta dauki nauyin killace su da za a yi na makonni 2
Ministar kula da bala’o’i da walwalar jama’a, Sadiya Umar Faruk ce ta kaddamar da aikin, inda tace gwamnati na kashe daruruwan miliyoyi a duk rana don ciyarwar.
A yanzu hukumar BPE na aikin nazari a kan tsarin nata na bana, sakamakon akwai gibin naira tiriliyan 5.37 a kasafin kudin gwamnatin tarayya na shekarar 2020.
Wanda ake zargin ya fusata bayan Orji ya titsiye shi bisa dukan da ya yi wa dan sa, hakan yasa ya yi amfani da adda ya sare shi a lokacin da ya juya zai tafi.
Masu zafi
Samu kari