Latest
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya nuna jin daɗinsa ganin yadda kiristoci ke shan ruwa tare da bayarda kyauta ga yan uwansu musulmii a lokacin azumin ramadana.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Abdulerasheed Bawa, yace dawo da tsohuwar ministan fetur, Diezani Madueke.
Jiya wasu Sanatocin PDP da APC sun yi muhawara game da sha’anin tsaro a Majalisa. Wasu ‘Yan Majalisar adawa suna ganin Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya gaza.
A kalla 'yan sanda hudu ne ke tsaron gidan Maikano Abdullahi, jami'in fadar shugaban kasa wanda wasu barayi suka yi yunkurin shiga gidansa,The Punch ta ruwaito.
NLC za ta ta tafi yajin-aiki saboda Gwamnatin Kaduna ta hana Ma’aikata 20, 000 albashi. Kungiyar ta kuma zargi Gwamna Nasir El-Rufai da korar Ma’aikata 6, 000.
Ali Ndume, sanata mai wakiltar mazabar Borno ta kudu majalisar dattawa, ya soki hukuncin gwamnonin kudu na haramta kiwo a bude tare da hana yawon shanu a kasa.
Rundunar sojin Najeriya ta kama Awurum Eze, babban mataimakin kwamandan Eastern Security Network ESN, wata rundunar jami'an tsaron haramtacciyar Biafra, IPOB.
Shugaban kwamitin ayyuka na musamman na majalisar dattawa, Sanata Yusuf Abubakar Yusuf (APC, Taraba) ya soki wanda ke kira Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabu
An ruwaito cewa tsawa ta kashe shanun makiyaya a wani yankin jihar Delta, lamarin da ya jawo firgici tsakanin mazauna a yankin. An bayyana gargadi ga makiyayan.
Masu zafi
Samu kari