Latest
Mun kawo abubuwan da za su kawowa manyan ‘Yan siyasan PDP cikas a 2023. Za a ji ina ne ‘Yan siyasan Arewa su ka fi karfi, ta ina ne kuma za su samu nakasa.
'Yan bindiga sun sha kashi a hannun 'yan sanda a wani yankin jihar Neja. An fatattaki da dama, tare da sheke wasu 6 daga cikinsu. Da dama sun tsere zuwa daji.
Ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya, a ranar Lahadi, ya dira Maiduguri tare da rakiyar shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Lucky Irabor tare da.
Ministan Sadarwa Dr Pantami ya gargadi magoya bayansa da cewa, bai yarda wani ya tamkawa kowa game da zarginsa da aka yi da ta'addanci ba. Ya ce ayi musu nasiha
Wani kwamishina a jihar Katsina ya ba da tallafin kudade da sukakai N23m ga mutanen wasu kananan hukumomi na jihar ta Katsina a matsayin tallafin Ramadana.
Shugaban ƙasa ya jajantawa jama'ar jihar Adamawa bisa harin da yan Boko Haram suka kai kwanan nan a garin Kwapre inda suka lalata dukiyoyi da gidajen jama'a.
Yan ta'addan ISWAP/Boko Haram sun kai hari barikin Sojin Kumuya dake jihar Yobe ranar Asabar, 17 ga Afrilu, 2021 inda suka lalata manyan makaman hukumar Soji.
Wani dan a mutun Buhari, Abubakar Rabiu, ya shirya taron walima ta musamman don murnar dawowar shugaba kasan daga birnin Landan inda yaje hutawa ko jinya..
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da tura karkuna gadin makarantun kwanan jihar domin taimakawa jami'ar tsaro wajen dakile yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Masu zafi
Samu kari