Latest
Lai Mohammed ya gargadi masu ruwa da tsaki a Najeriya musamman masu rura wutar kiyayya tsakanin 'yan Najeriya da kuma neman tarwatsewar kasar ba gaira badalili.
Kun samu labarin cewa 'dan marigayi tsohon shugaban kasa, Idris Deby, ne aka zaba domin ya gajin mahaifinsa saboda shine shugaban majalisar sojojin kasar.
Bayan kashe kudade wajen gyara, gobara ta shi a zauren majalisar dokokin jihar Katsina, lamarin da yayi sanadiyar konewar kujerar kakakin majalisar kurmus.
Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Isa Pantami, ya halarci taron majalisar zartarwa wanda shugaba Buhari ke jagoranta, duk da ana kiran ya sauka.
Jam'iyya mai mulkin ƙasar nan, APC, ta lashi takobin cewa ba zata bari a ƙarama yan Najeriya farashin litar man fetur ba nan kusa, a cewarta lokacin hakan beba.
A bisa ga hoton rasiɗin sayen motar da Ayo Ojeniyi ya wallafa a shafin soshiyal midiya, ya nuna cewa an siya motar Beetle din a kan kudi Naira 3,908 a 1982.
Hukumar yan sanda jihar Kaduna, ta tabbatar da labarin harin da yan bindiga suka kai jami'ar Greenfield dake hanyar Abuja-Kaduna inda sukayi awon gaba da daliba
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya yi kira ga Fulani Makiyaya da su nisanci jiharsa yanzu. Gwamnan ya bada wannan umurni ne yayin hira da manema labarai bayan
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a halin yanzu sun kai hari kauyukan Yar Doka da Kongo a yankin Magami da ke karamar hukumar Gusau na jihar Zamfara, Daily Tru
Masu zafi
Samu kari