Latest
Seyi Makinde ya sha alwashin ganin Jam’iyyar PDP ta sake karbe mulki. Ya ce karya ce a ce APC za ta cigaba da mulki, PDP za ta ceto mutane a zabe mai zuwa.
Mukarraban ‘Yan Majalisar Tarayya sun sake shirya zanga-zanga, su na neman hakkokinsu. Ana zargin Naira Biliyan 9.6 da aka fitar domin a biya kudin sun bace.
Sukar Gwamnatin Najeriya ta jawowa Dr. Usman Bugaje burmawa tarkon Jami’an DSS. Dr. Usman Bugaje ya sha tambayoyi na yini guda a ofishin DSS jiya a garin Abuja.
Sanata Clifford Ordia yayi kira a kan garambawul a fannin tsarin tsaron kasar nan bayan 'yan bindiga sun kai masa farmaki har sau biyu a cikin sa'o'i 24 a wata.
Rundunar 'yan sandan jihar Binuwai tace jami'anta sun halaka 'yan bindiga uku yayin samamen da suka kai sansaninsu a ranar Laraba. Catherine Anene, kakakin run.
Wata matashiyar budurwa da ta boye sunanta ta bayyana yadda tsoho mai shekaru 67 da suke soyayya dashi ya bace yayin da suke bacci, a wani bayani dalla-dalla.
Rikicin da ya dabaibaye majalisar dokokin jihar Kaduna ya dauki sabon salo bayan ayyana kujerar tsohon kakakin majalisar, Aminu Abdullahi Shagali babu kowa.
Garuruwan da yan bindiga suka addaba a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja sun tattauna da ‘yan ta’adda domin tsagaita wuta tare da dawowar zaman lafiya.
Yan bindiga sun kai hari ofishin rundunar yan sanda ke Nkporo a karamar hukumar Ohafia ta jihar Abia, The Nation ta ruwaito. Maharan sun kona babban ginin cijin
Masu zafi
Samu kari