Latest
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya caccaki jam'iyya mai mulki ta APC, yace babu wani ɗan Najeriya kuma mai hankali da zai sake amincewa da jam'iyyar APC.
Kwamitin zartarwa na kasa, FEC, ta amince da shirin rage talauci da habbaka kasa, NPRGS, da kwamitin bawa shugaban kasa shawara, PEAC, ta gabatar. Femi Adesina,
Majalisa ta tabbatar da nadin Salisu Garba a matsayin alkalin alkalai na kotun babban birin tarayya, FCT, Abuja, The Cable ta ruwaito. An tabbatar da nadin Garb
Ƙasar Amurka ta bayyana matsayin Najeriya, inda tace Najeriya na ɗaya daga cikin abokanta mafiya muhimmance. Hakan ya biyo bayan ziyarar sakataren ƙasar jiya.
Tsohon shugaban majalisar dattijai, Dr. Abubakar Bukola Saraki, ya kira yi shugaba Ƙasa Buhari da ya nemi taimako a duk inda yake tunanin za'a taimaka masa.
Har yanzu kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na cikin duhu a kan makomar Kyaftin Lionel Messi wanda kwangilarsa zata kare a karshen wannan kakar ta bana din nan
Za a ji Malam Nasir El-Rufai ya na nan a kan bakarsa na babu sulhu da ‘Yan bindiga. Gwamnan Kaduna ya yi wa masu yada tsohon bidiyonsa da yake sukar Jonathan.
Shehu Sani ya caccaki kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari na gayyato hedkwatar sojin Amurka na yankin Afrika daga Jamus zuwa Afrika. Ya ce hakan babban kuskure
Sanata Smart Adeyemi ya ba Muhammadu Buhari shawara cewa neman agajin kasashen waje ba gajiyawa ba ce. Ya ce abubuwa sun cabe, dole mu fada wa kanmu gaskiya.
Masu zafi
Samu kari