Latest
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar kame wasu mutane 12 da ake zargin su suka sace wasu jami'an hukumar kiyaye haddura ta kasa su 26 a jihar Nassarawa a bara.
Gwamnatin jihar tace dakarun sojin Najeriya sun halaka wata kungiyar 'yan bindiga dake jihar.Samuel Aruwan, kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, wanda ya ba.
Kungiyar Dattawan Arewa ta bukaci fadar shugaba Buhari da ta bayyana sunayen wadanda da ke kitsa kifar da gwamnatin APC ta hanyar da ba ta dace da demikradiyya
Hon. Aminu Sani Jaji ba ya goyon bayan tsarin kama-kama a siyasa. Sani Jaji ya ce a 2023, duk wanda ya iya allonsa ya wanke kurum, ba tare da duba yanki ba.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, Hakeem Odumosu, a ranar Talata ya bada umarnin damke wasu shugabannin kungiyoyi 13 dake yankin Gangare dake Mile 12 a Ketu.
Bayan fadar shugaban kasa ta ce wasu ‘yan kasar na makarkashiyar kwace mulki, Primate Ayodele ya ce Allah ya bayyana masa cewa hakan ba zai cimma nasara ba.
Wata mata yar kasar Mali ta haifi yan tara a Morocco a ranar Talata kuma dukkan jariran tara 'lafiyarsu kalau', a cewar gwamnatin kasarta duk da cewa mahukunta
A bayyane yake idan aka ce rayuwa ta sauya mata salo, ciwo ne ke cin ta a cikin shekaru mafi muhimmanci na rayuwarta. Rokibat Adefabi na rayuwa ne a gidan gado.
Kungiyoyin sadarwa sun rantse sai Dr. Isa Pantami ya ajiye kujerar Minista, an bincike sa. Tun kwanaki aka huro wa Ministan sadarwan kasar wuta ya yi murabus.
Masu zafi
Samu kari