Latest
Kungiyar Arewa Youths for Progress and Development (AYPD) ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi murabus saboda hauhawan rashin tsaro a kasar.
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, a ranar Laraba, ya bayyana marigayi Shugaba Umaru Yar'adua a matsayin mutum mai hangen nesa. Ya ce fatan Yar'Adua shine
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai wakiltar Imo ta yamma a majalisar dattijai, Rocjas Okorocha, yace babu wanda ke kare Buhari daga cikin na kusa dashi.
Dan Jarida kuma mai gidan jaridar yana gizo, Ja'afar Ja'afar, ya arce daga Najeriya zuwa kasar Birtaniya bayan zargin tsegumi da bita da kullin da ake yi masa.
Gwamnatin Buhari ta bayyana jimamin ta ga iyayen yaran da aka sace a jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, ta bayyana cewa, tana kan kokarin kubutar da daliban.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi ikirarin cewa tsofaffin shugabannin kasar nan, Umaru Musa Yar'Adua da Goodluck Jonathan sun nuna masa tsangwama sabo
Marasa rinjaye a majalisar dokokin tarayya a ranar Talata, sun yi gargadin yin amfani da karfinsu wajen fito-na-fito da shugaba Muhammadu Buhari idan ya cigaba.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar kame wasu mutane 12 da ake zargin su suka sace wasu jami'an hukumar kiyaye haddura ta kasa su 26 a jihar Nassarawa a bara.
Gwamnatin jihar tace dakarun sojin Najeriya sun halaka wata kungiyar 'yan bindiga dake jihar.Samuel Aruwan, kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, wanda ya ba.
Masu zafi
Samu kari