Latest
Yan ta'addan Boko Haram da suka kai hari karamar hukumar Geidam, a jihar Yobe, makon da ya gabata sun hallaka akalla Malaman makaranta uku. A cewar Daily Trust
Yan Najeriya sun bayyana ra’ayinsu a kan rigimar da ke tsakanin fadar Shugaban kasa da Father Mbaka, sun ce ba za a taba lamuntar yiwa babban faston kazafi ba.
Iyaye sun yi kira ga a dakatad da shirin Dadin-kowa a watan Ramadana saboda yana daukewa 'yayansu hankali daga ayyukan ibada, musamman Sallar isha'i da Asham.
Gwamna David Umahi ya caccaki Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), saboda sanar da ranakun gudanar da babban zabe na 2023 ana tsaka da rashin tsaro.
Dakarun rundunar sojojin kasar Chadi sun ce sun halaka daruruwan mayakan yan tawaye a wani arangama da suka yi, sai dai suma sun rasa dakarunsu guda shida.
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya nuna damuwarsa kan yadda ake kashe 'yan bindiga, ya bayyana cewa a shirye yake ya sasanta da maharan domin a samu maslaha.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Alhamis ya bayyana cewa a jihar Kano kadai ake yaki da cin hanci da rashawa kamar yadda gwamnatin tarayya.
Jerry Gana, tsohon ministan sadarwar, ya bukaci majalisar kolin harkokin addinin musulunci (NSCIA) da ta janye kalamanta da suka alakanta shi da Mohammed Yusuf,
Ministan Lantarki, Injiniya Saleh Mamman, ya yi watsi da rahotannin cewa an shirin kara farashin wutar lantarki a Najeriya, inda ya ce basu da niyyar yin hakan.
Masu zafi
Samu kari