Latest
Wata 'yar Najeriya tana tsaka da shan suka a dandalin sada zumunta bayan ta fasa auren wani saurayinta da ta sa ya biya kusan naira miliyan daya na aurensu.
Babban malamin addini, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya bayyana cewa yan ta'addan Boko Haram ne suka sace daliban Greenfield dake Kaduna ba yan bindiga ba.
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna, yace akwai matukar hatsari abinda gwamnatin take yi na nuna halin ko in kula a kan garkuwa da 'yan jami'ar Greenfield da aka.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ƙaryata rahoton da ake yaɗawa a kansa cewa tun shekarar 2015 gwamnatin tarayya ke ƙera sabbin kuɗi tana yin amfani da su.
Wata kungiyar matasa, Tiv Youth Advancement Vanguard (TYAV), tayi kira ga gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom, da ya hada kai da gwamnatin tarayya da samar da maf
Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sace shugaban ƙungiyar Miyetti Allah reshen Jihar Kogi a gidansa, yan sanda sunce har yanzun basu gano shi ba
Biyo bayan barazanar kashe sauran daliban da ke hannunsu, 'yan bindiga sun sake sakin wani dalibi na jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, in mahaifiyarsa.
Wani ‘Dan Majalisar jihar Katsina ya kubuta daga hannun Masu garkuwa da mutane. Wasu sun kyankyasa wa ‘dan siyasar da harin, sai ya bi ta barauniyar hanya.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa wasu Malaman addini da tsaffin yan siyasa na kokarin hada baki da wasu yan bakin haure wajen yiwa shugab Buhari juyin mulki.
Masu zafi
Samu kari