Latest
Rahotanni sun bayyana cewa, daliban kwalejin Noma da Ilimin Gandun Daji na jihar Kaduna 'yan bindiga sun sake su a yau dinnan biyo bayan wata tattaunawa da akay
Mutanen Najeriya sun tuna Marigayi Umaru ‘Yar’adua a shafukan sada zumunta. Wani ya ce an yi rashin tsohon Shugaban kasar da ya rage kudin fetur, ya gyara kasa.
Biyo bayan zanga-zangar inda Fasto Mbaka yake, Faston ya sake bayyana. Mabiyansa sun bayyana jin dadinsu yayin da suka ga malamin na addinin kirista ya fito.
Shugaban ƙungiyar gwamnoni kuma gwamnan jihar Ekiti, Dr. Kayode Fayemi, tare da gwamnan Kebbi sun gana da muƙaddashin sufetan yan sandan ƙasar nan a Abuja.
Yan majalisar wakilai na ƙasar nan sun roƙi gwamnatin tarayya ta ɗage shirin ta na gudanar da ƙidayar jama'ar da gidaje na ƙasar nan a wannan shekarar 2021.
Rahoto ya bayyana cewa, Felicia marubuciyar taken alkawarin kasa ta mutu a ranar Asabar da ta gabata biyo bayan gajeriyar rashin lafiya da ta dan yi fama dashi.
Wasu mazauna Enugu sun fita tituna da lungunan jihar inda suke zanga-zanga kan batan dabon da Ejike Mbaka, daraktan Adoration Ministry Enugu Nigeria (AMEN)yayi.
Hukumar DSS ta karyata jita-jitar da ke cewa, hukumar ta kwamushe Fasto Mbaka. Hukumar ta bayyana wa jaridar Punch cewa, Fasto Mbaka ba ya tare da hukumar.
An ruwaito cewa anyi harbe-harbe tare da kona wani gida a Umuneke-Nta a karamar hukumar Isiala Mbano da ke Jihar Imo bayan jami'an tsaro sun mamaye yankin da sa
Masu zafi
Samu kari