Latest
Shugabannin rundunar sojojin Nigeria sun bayyana gaban majalisar tarayya saboda kallubalen tsaro da ake fama da shi a kasar, The Cable ta ruwaito. Wadanda suka
Pastor Dare Adeboye, ɗan shugaban cocin Redeemed Christian Church of God worldwide, Enoch Adeboye ya mutu. The Punch ta ruwaito cewa Dare mai shekaru 42 ya mutu
Nasara daga Allah: Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto wasu mutane 13 daga hannun 'yan bindiga a jihar Kaduna. Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da hakan.
Ali Mohammed Ndume ya koka a kan halin tsaron da ake ciki a kasar nan. ‘Dan Majalisar ya ce bai taba ganin wani Sojan kasar nan yana dauke da sabuwar AK-47 ba.
Shugaban ƙungiyar Ƙwadugo ta ƙasa, Ayuba Waba, ya gargaɗi gwamnatin tarayya da kada ta kuskura ta zabtarewa ma'aikata albashin su saboda yanayin da ake ciki.
Kwanaki 55 bayan sace dalibai daga makarantar fasahar gandun daji a Afaka, karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, an saki sauran dalibai 27 dake hannun tsageru.
Hukumar jarrabawan NECO ta bayyana cewa, ta saki sakamakon jarrabawar shekarar 2020. A yau Alhamis ne shugaban hukumar ya sanar da haka a Minna, jihar Neja.
Za a ji kungiyar Magoya bayan Tinubu ta zargi Gwamnan APC da yi wa Jam’iyya makarkashiya. SWAGA ta na zargin Gwamnan da kokarin kassara Jigon APC, Bola Tinubu.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya shawarci gwamnatin Buhari kan hanyoyin da za a bi don tabbatar da an magance matsalar tsaro da kasar ke yi.
Masu zafi
Samu kari