Latest
Kungiyar Matasan APC ta kai kukan matsalar rashin tsaro gaban Allah a Kebbi. Mataimakin Gwamnan Kebbi ya ce dole sai a komawa Allah kafin a samu zaman lafiya.
Majalisar mashawarta ta fadawa Shugaban kasa Buhari ya janye tallafin man fetur. Kenan dai ya rage ga shugaba Muhammadu Buhari ya duba wadannan shawarwari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da haramta kai masa gaisuwar sallah daga shugabannin addinai, yankuna da na siyasa kuma yace a fadarsa ta Aso Rock.
A kalla mutum 15 ne suka rasa rayukansu a kauyen Koya dake karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano bayan zargin barkewar cutar amai da gudawa a yankin dake Kano.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta bankaɗo wadu gurɓatattun mutane dake safarar miyagun ƙwayoyi a yanar gizo, ta damke mutum biyar a Abuja.
Wasu yan bindiga sun kashe wani jigo a garin Goƙkofa dake karamar hukumar Jema'a jihar Kaduna, matarsa da sirikarsa. Kwamishin tsaron jihar ya tabbatar da haka.
Kungiyar tuntuba ta arewa ta bayyana adawarta ga biyan kudin fansa ga 'yan bindiga. Kungiyar ta ce tana goyon bayan a tattauna amma ba ta goyon bayan fansa.
Rokan da kasar Sin ta harba sararin samaniya a Afrilun 2021 ya dawo duniya yau Lahadi 9 ga Mayu cikin tekun Indiya kuma ya kama da wuta, hukuma a Sin ta bayyana
Musulmi na farko da ya taɓa riƙe kujerar magajin garin Landan, Ahmad Khan, ya sake lashe zaɓe a karo na biyu. Khan ya zama magajin garin Landan ne tun 2016.
Masu zafi
Samu kari