Latest
Ministan yada labarai da al'adu Lai Mohammed ya bayyana matsayar gwamnatin tarayya game da lamarin tsaro da kasar ke fuskanta. Ya ce 'yan bindiga basu fi karfin
Wasu yan bindiga da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun sace faston cocin Deeper Life a garin Irese da ke karamar hukumar Akure ta Kudu na jihar Ondo mai su
Rundunar sojin kasar ta bayyana cewa dakarunta da hadin gwiwar rundunar yan sandan kasar sun yi nasarar dakile harin yan bindiga a kan wani masallacin Katsina.
Hukumar Gudanarwar Birnin Tarayya (FCTA), ta dauki matakin ne bayan zaman da Ministan ya jagoranta da Majalisar Limaman Abuja, karkashin jagorancin shugabanta.
A yanzu haka, Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana cikin ganawa da shugabannin tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban kasa da ke a babbar birnin tarayya, Abuja.
Hotunan auren wasu masoya inda amaryar ta sanya nikabi a wajen liyafar aurensu ya haddasa cece-kuce a Twitter, abun ya birge wasu, wasu kuma sun sha mamaki.
Kungiyar kare hakkin Musulmai watau MURIC ta bayyana cewa ba zai yiwu a baiwa wani dan kabilan Yoruba tikitin takarar shugaban kasa ba idan ba Musulmi bane.
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike, ya bada tallafin 20 miliyan ga kowanne ɗaya daga cikin iyalan jami'an yan sandan da aka kashe a harin yan bindiga a jihar.
Kwamishinan yan sandan jihar Akwa Ibom ya bayyana cewa hukumar sa ta rasa jami'an yan sanda 21 da motoci 11 a hare-haren da yan bindiga suka kai faɗin jihar.
Masu zafi
Samu kari