Latest
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, Abdulrasheed Bawa, Yace hukumarsa ta kwato tsabar kuɗi dala miliyan $153 daga hannun tsohuwar ministan mai.
Gwamnatin Buhari ta amince da tsawaita shekarun likitoci da ma'aikata kiwon lafiya zuwa 65. Hakazalika na kwararrun likitoci shi kuwa har zuwa 70 kafin ritaya.
Hukumar majalisar tarayyar kasar nan ja kunnen 'yan majalisa, ma'aikata, hadimansu da auran masu ruwa da tsaki da su ankare da kalubalen tsaron da ake fuskanta.
Don tabbatar tsaro mai inganci a yayin bukukuwan Sallah, an jibge 'yan sanda sama da 3000 a jihar Imo. An bayyana cewa, ana zargin barazanar hare-hare a jihar.
A kalla mutum hudu aka kama wadanda ake zargi da alaka da 'yan bindigan daji, satar shanu, garkuwa da mutane tare da fashi da makami a jihar Katsina, Channels.
Mutane da dama a kasar Indiya sun zubar da gumakan da suke bautawa a tituna a yayin da adadin wadanda ke kamuwa da cutar korona ke karuwa a kasar sannan cutar n
Likitoci a kasar India suna gargadin mutane su dena amfani da kashin shanu a matsayin maganin COVID-19, inda suka ce babu wata hujja da kimiyya da ke nuna ingan
Wani jami'in dan sanda ya rasa ransa wurin fada da farar hula saboda cin abinci a lokacin azumin watan Ramadan, The Punch ta ruwaito. Wani mazaunin yankin, Abdu
Gwamnonin jihohi 17 na kudancin Najeriya sun shiga ganawa a jihar Delta dake kudancin kasar nan.Wasu daga cikin gwamnonin da suka samu halartar taron sun hada.
Masu zafi
Samu kari