Latest
Wasu yan Bindiga sun kai sabon hari ofishin yan sanda a jihar Akwa Ibom da safiyar yau Laraba, Inda suka hallaka ɗan sanda ɗaya tare da lalata wani ofishi.
Ministan Yaɗa labarai da al'adu, Alhaji Lai Muhammed, ya bayyana cewa gwamnati tasan maɓiyar masu satar mutane a ƙasar nan, kawai tan gudun cutar da mutane ne.
Gwamnan Kwara, Abdulrahman Abduƙrazaƙ, ya bayyana cewa mafi yawancin gwamnonin jam'iyyar APC, arziƙin Shugaban ƙasa Buhari suka ci aka zaɓe su a jihohinsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 12 ga watan Mayu, ya bukaci ‘yan Najeriya da su dage da addu’a a kan satar mutane, fashi da makami da batanci.
A ranar Litinin dinnan ne aka ji Majalisar SWC ta jihar Edo ta kai karar Gwamna Godwin Obaseki. Shugabannin PDP sun rubuta takarda zuwa ga Prince Uche Secondus.
A ranar Lahadi ne wata mota ta dura a kan mutane ‘yan gid daya a a Agege, jihar Legas. Ana zargin direban ya dirki giyansa ne yayin da zai tuka wannan mota.
Wata mata ta yi wani mai kayatarwa, wanda a cewarta zai taimaka wajen tsawaita rayuwar dan Adam a doron kasa. Ta bada ginin a matsayin gudunmawar annobar Korona
Za a ji cewa Jami’ar ABU Zaria ta yi rashin wani daya daga cikin manyan Limamanta, Mustapha Isa Qasim wanda ya bar mata uku, ‘ya ‘ya 17, da jikoki masu yawa.
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya gudanar da sallar Idi tare da dimbin mabiyansa ranar Laraba, 12 ga Mayu.
Masu zafi
Samu kari