Latest
A kalla 'yan sanda hudu ne ke tsaron gidan Maikano Abdullahi, jami'in fadar shugaban kasa wanda wasu barayi suka yi yunkurin shiga gidansa,The Punch ta ruwaito.
NLC za ta ta tafi yajin-aiki saboda Gwamnatin Kaduna ta hana Ma’aikata 20, 000 albashi. Kungiyar ta kuma zargi Gwamna Nasir El-Rufai da korar Ma’aikata 6, 000.
Ali Ndume, sanata mai wakiltar mazabar Borno ta kudu majalisar dattawa, ya soki hukuncin gwamnonin kudu na haramta kiwo a bude tare da hana yawon shanu a kasa.
Rundunar sojin Najeriya ta kama Awurum Eze, babban mataimakin kwamandan Eastern Security Network ESN, wata rundunar jami'an tsaron haramtacciyar Biafra, IPOB.
Shugaban kwamitin ayyuka na musamman na majalisar dattawa, Sanata Yusuf Abubakar Yusuf (APC, Taraba) ya soki wanda ke kira Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabu
An ruwaito cewa tsawa ta kashe shanun makiyaya a wani yankin jihar Delta, lamarin da ya jawo firgici tsakanin mazauna a yankin. An bayyana gargadi ga makiyayan.
Daya daga cikin mambobin kwamitin duba wata na majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya, Simwal Usman Jibril, ya bayyana cewa wadanda sukayi ikirari.
Gwamnonin APC bakwai na APC sun amince da ra’ayin sauran abokan aikinsu a kan batun tsaro. Gwamnonin Kudu sun bukaci Gwamnatin Tarayya ta canza salon rawanta.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana dalilin da ya sa ya jagoranci Sallar Idi a ranar Alhamis duk da cewa hakan ya sabawa umurnin mai alfarma Sarkin Musulmi.
Masu zafi
Samu kari