Latest
Al’ummar Fulani suna kuka game da yadda ‘Yan bindiga suka fitine su a jihar Kwara. Fulanin da ake zargi da satar mutane, sun ce suma ‘Yan bindiga sun dame su.
Sarkin Muri, Alhaji Abbas Njidda Tafida ya umurci mutanen masarautarsa su yi fito-na-fito da masu garkuwa da mutane da yan bindiga a maimakon su rika tserewa id
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Sallah, yau Alhamis ya bayyana cewa gwamnatinsa na namijin kokarin wajen magance matsalar tsaron da ta addabi Najeriya.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ce wajibi ne shugaba Muhammadu Buhari ya amsa bukatar gwamnonin kudu na cewa ya shirya taron gangami na kasa da kuma.
Ana samun sabani tsakanin Hadiza Bala Usman da Rotimi Amaechi. Kwamitin da zai binciki NPA ya na kawo maganar rashin yin biyayya, ya bar zargin satar kudi.
Shugaban hukumar kula da jiragen ruwa na kasa NPA da aka dakatar, Hadiza Bala Usman, a ranar Alhamis ta bayyana a bainar mutane karon farko a yayin da ake binci
Wani mutum mai matsakaicin shekaru ya yanke jiki ya fadi yayin da ya ke tika rawa a wurin bikin aure a Borokiri, kusa da tsohuwar birnin Port Harcout a jihar Ri
Allah yayi wa tsohon shugaban ma'aikatan tsaro, Laftana Janar Joshua Dogonyaro rasuwa. Dogonyaro yayi aiki ne zamanin mulkin marigayi shugaba janar Sani Abacha.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi karamar sallah a fadarsa dake Aso Rock Abuja a yau Alhamis, 13 ga watan Mayun 2021.Kamar yadda hotunan da hadiminsa, Buhari.
Masu zafi
Samu kari