Latest
Binta Masi Garba ta zargi Hadiza Bala Usman da yin waje da ita a majalisar NPA. Sanatar ta ce shugabar NPA ta sa aka tsige ta saboda ta binciko wasu abubuwa.
'Yan sanda sun yi nasarar kame wani dan bindiga da yayi ikrarin shi dan sandan leken asiri ne. Dashi ake kitsa kone ofisoshin 'yan sanda a yankunan kudanci.
A yau ne duka gwamnonin jam’iyyar PDP za su yi taro a garin Ibadan a farkon makon nan. Ana sa ran duka Gwamnonin PDP 15 za su halarci wannan zaman da za ayi.
Allah da girma yake! Allah ya tabbatar mana da cewa dukkan rai zai dandana mutuwa. A safiyar Alhamis, 6 ga watan Mayun 2021 ne jaruma Khadija Mahmud ta rasu.
Hon. Saheed Akinade-Fijabi ya na ganin babu wanda zai iya cewa komai a kan 2023. Tsohon dan majalisar ya bayyana cewa mutanen Najeriya ba su da tabbas a siyasa.
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta zargi ana kitsa tarwatsa zanga-zangar lumana da take yi a Kaduna. Ta ce El-Rufai ya daina biyan mafi karancin albashi.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi bayani a kan hotunansa da suka janyo cece-kuce inda wasu mutum biyu ke masa sujada. Tsohon basaraken, wanda cikin.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan yace a yayin da yake mulki ya sha alwashin ba zai taba amfani da matsayinsa ba wurin ladabtar da jama'a ba ko.
'Yan bindiga sun kai farmaki fadar Kindred na Jor Fada, Terhile Atser dake Gboko. Sun lalata kadarorin miliyoyin naira yayin da suka kai harin a cikin ranaku.
Masu zafi
Samu kari