Latest
An damke Wani nakusa da gwamnan jihar Ogun a ƙasar Amurka (US), bisa zarginsa da sace kuɗin tallafin Rage raɗaɗin da annobar COVID19 ta haifar ga yan ƙasar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake tura bukatar karbo bashin kasashen waje na makudan kudade. Tuni majalisar dattawa ta fara zama kan batun na bashi a yau Talata.
‘Yan Majalisa suna lissafin tsige Ahmad Lawan daga kujerar Shugaban Majalisa. Hon. Sergius Ogun yace har an fara shirin sauke Ahmad Lawan a Majalisar Dattawa.
Wasu 'yan bindiga a jihar Neja sun yi musayar wuta tsakaninsu, inda suka hallaka mutum 12 daga cikinsu wasu da dama suka ji raunuka. An ruwaito yadda lamarin ya
Kungiyar Nigeria Equity Group (NEG) ta ce tunda Shugaban kasar Najeriya na yanzu, Muhammadu Buhari Musulmi ne, adalci shine a mika mulki ga dan kudu kirista.
Hukumar NITDA ta gargadi 'yan Najeriya game da wasu sabbin ka'idojin da kamfanin WhatsApp ya bullo dasu tsakaninsa da masu amfani da manhajar ta sada zumunta
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya alanta neman shugaban kungiyar kwadagon Najeriya NLC, Kwamred Ayuba Wabba, da sauran shugabannin da suka shiga jihar.
Kamfanin Tuwita ya zaɓi Najeriya a matsayin inda zai fara gwajin sabon tsarin tura saƙo ta hanyar naɗar murya, hakan nada nasaba da yawan masu amfani da tuwita.
Hukumar Hisbah, ta kame wasu ma'aurata da suka yiwo safarar jaririya daga jihar Delta har zuwa jihar Kano. An mika su ga 'yan sanda don ci gaba da bincike.
Masu zafi
Samu kari