Latest
Jiya Gwamna Nasir El-Rufai ya bukaci a kama shugaban NLC, Kwamred Ayuba Wabba. Mutane sunyi wa gwamnan jihar Kaduna raddi kan wannan magana a shafin Twitter.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa, ta shirya matakai na daukar likitoci 56 aiki a fadin jihar Kano. Gwamnatin tuni ta fara tantance wadanda suka ci jarrabawa
Duk da ikirarin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ke yi na cewa ta ci galaba a kan 'yan ta'addan Boko Haram kuma ta kwace yankin arewa maso gabas.
Femi Falana SAN ya fadi dalilan da su ka sa babu yadda Nasir El-Rufai ‘Yan kwadago. Lauya ya nemi ‘Yan Sanda su yi watsi da umarnin Gwamnatin Kaduna ta bada.
A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke karatowa, jama'a sun wayi gari da fastoci da hoton gwamna Samuel Ortom na jihar Benue a matsayin dan takarar sanata.
Sanata Rochas Okorocha ya na ganin ta kansa bayan ya sauka daga kan kujerar mulki a Imo a 2019, ya ce Gwamnan Imo mai-ci, Hope Uzodinma ya tsane shi haka kurum.
Abin baƙin ciki ya faru a unguwar Alanamu da ke ƙaramar hukumar Ilorin ta Yamma a ranar Talata a lokacin da wani mutum Alhaji Taiye-Hassan Beki ya rasa ransa sa
Jami'an hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC sun yi ram da yan damfarar yanar gizo wadanda aka fi sani da Yahoo-yahoo.
Nasir El-Rufai da wasu ‘Yan APC a lokacin Jonathan, sun yi wa Gwamnati zanga-zanga a 2012. Gwamnan ya soki karin kudin man fetur da Goodluck Jonathan ya yi.
Masu zafi
Samu kari